Long time no see: kwana biyu
|
I missed you: Ban ganka / ki / ku ba
|
What's new?: Akwai labari?
|
Nothing new: Babu labari
|
Make yourself at home!: Kwantar da hankalinka / ki / ku
|
Have a good trip: A dawo lafiya
|
Do you speak English?: Ka / kin iya Turanci?
|
Just a little: Jira ni
|
What's your name?: Yaya sunanka / ki
|
My name is (John Doe): Suna na (John Doe)
|
Mr.../ Mrs. .../ Miss...:
|
Nice to meet you!: Na yi farin cikin haɗuwa da kai / ke
|
You're very kind!: kana / kina da kirki
|
Where are you from?: Mutumin ina ne kai? / Mutuniyar ona ce ke?
|
I'm from the U.S: Ni ɗan Amurka ne / Ni 'yar Amurka ce
|
I'm American: As above
|
Where do you live?: A ina kake / kike da zama?
|
I live in the U.S: Ina zaune a Amurka
|
Do you like it here?: Kana / kina jin daɗin zaman nan
|
Who?: Wanene / waye?
|
Where?: Ina?
|
How?: Ta yaya?
|
When?: Yaushe?
|
Why?: Sabo da me?
|
What?: Menene / me ya sa?
|
By train: ta jirgin ƙasa
|
By car: ta mota
|
By bus: ta bus
|
By taxi: ta tasi
|
By airplane: ta jirgin sama
|
Malta is a wonderful country: Malta Ƙasa ce mai ban sha'awa
|
What do you do for a living?: Wace sana'a kake / kike yi?
|
I'm a (teacher/ artist/ engineer): Ni (malamin makaranta ne / mai zane-zane ne / injiniya ne)
|
I like Maltese: Ina son Maltese
|
I'm trying to learn Maltese: Ina ƙoƙarin koyon Maltese
|
Oh! That's good!: Kai! Yayi kyau sosai!
|
Can I practice with you: Zan iya koko tare da kai / ke
|
How old are you?: Shekarunka / ki nawa?
|
I'm (twenty, thirty...) Years old: shekaruna (ashirin, talatin)...
|
Are you married?: Kana / kina da aure?
|
Do you have children?: Kana / kina da 'ya'ya
|
I have to go: Zan tafi
|
I will be right back!: In an jima zan dawo
|
This: wannan
|
That: wancan / waccan
|
Here: nan
|
There: can
|
It was nice meeting you: Na ji daɗin haɗuwa da kai / ke
|
Take this! (when giving something): Karɓi wannan
|
Do you like it?: kana / kina so?
|
I really like it!: Ina son shi sosai
|
I'm just kidding: A'a da wasa nake
|
I'm hungry: Ina jin yunwa
|
I'm thirsty: Ina jin ƙishirwa
|
In The Morning: Da safe
|
In the evening: Da maraice
|
At Night: Da daddare
|
Really!: Da gaske!
|
Look!: Dubi!
|
Hurry up!: Hanzarta!
|
What?: Me?
|
Where?: Ina?
|
What time is it?: ƙarfe nawa?
|
It's 10 o'clock: ƙarfe 10
|
Give me this!: Bani wannan
|
I love you: Ina sonka / ki
|
Are you free tomorrow evening?: Ka / ki na da lokaci gobe da maraice?
|
I would like to invite you for dinner: Ina so in gayyace ka / ki cin abincin dare
|
Are you married?: Ka / ki na da aure?
|
I'm single: Ba ni da aure
|
Would you marry me?: Za ka / ki aure ni?
|
Can I have your phone number?: Zan iya samun lambar wayarka / ki?
|
Can I have your email?: Zan iya samun imen ɗin ka / ki?
|
You look beautiful! (to a woman): Kina da kyau
|
You have a beautiful name: Sunanka / ki yana da daɗi
|
This is my wife: Wannan mata ta ce
|
This is my husband: Wannan miji na ne
|
I enjoyed myself very much: Na ji daɗi sosai
|
I agree with you: Na yarda da kai / ke
|
Are you sure?: ka / kin tabbatar
|
Be careful!: Yi a hankali
|
Cheers!:
|
Would you like to go for a walk?: Kana / kina so muyi tattaki?
|
Holiday Wishes: A yi hutu lafiya
|
Good luck!: Allah Ya bada sa'a!
|
Happy birthday!: Barka da ranar haihuwarka!
|
Happy new year!: Barka da shigowa sabuwar shekara!
|
Merry Christmas!: Barka da Kirsimeti!
|
Congratulations!: Muna murna!
|
Enjoy! (before eating):
|
Bless you (when sneezing):
|
Best wishes!: Fatan alheri
|
Transportation: sufuri
|
It's freezing: Ana ɗari
|
It's cold: Ana sanyi
|
It's hot: Ana zafi
|
So so: kaza-da-kaza |
|