The yellow pen is easy to find: Abu ne mai sauƙi ka gano fensirin ruwan ɗorawa
|
A yellow pen is easy to find: Abu ne mai sauƙi ka gano fensiri ruwan ɗorawa
|
A French teacher is here: Malamin Faransanci ya zo nan
|
The French teacher is here: Malamin Fransancin ya zo nan
|
Some languages are hard: Wasu yarurruka su na da wahala
|
Many languages are easy: Yarurruka masu yawa su na da sauƙi
|
The student speaks Korean: Ɗalibin ya na magana da yaren Koriya
|
A student speaks Korean: Ɗalibi ya na magana da yaren Koriya
|
Some students speak Korean: Wasu ɗalibai su na magana da yaren Koriya
|
Many students speak Korean: Ɗalibai da yawa sun iya yaren Koriya
|
This student speaks Korean: Wannan ɗalibin / ɗalibar ya / ta iya magana da yaren Koriya
|
That student speaks Korean: Wancan / Waccan ɗalibin / ɗalibar ya / ta iya magana da yaren Koriya
|
These students speak Korean: Waɗannan ɗaliban sun iya magana da taren Koriya |
Those students speak Korean: Waɗancan ɗaliban sun iya magana da yaren Koriya |